News

Al-Nassr ta tattauna da ɗanwasan gaba na Real Madrid Rodrygo mai shekara 24 wanda ƙungiyoyin firimiya da dama ke zawarci.