Shugabannin duniya sun fara mayarwa da shugaban Amurka martani game da barazanarsa ta kaiwa Najeriya hari, kan zargin ana yiwa kiristoci kisan ƙare dangi a ƙasar mafi yawan jama’a a Nahiyar Afrika.